Ba shakka kimiyya bata manta da fannin noman kaji ba
Kamar kullum kowane abu a wannan zamanin yana tafiya ne a zamanance. To haka fannin noman kaji makera sunyi hobbasa sun kirkiro abubuwa masu dinbin yawa wadanda suke tallafawa noman kaji cikin sauki.
Yi duba izuwa bidiyon dake kasa don ganin yadda injin sarrafa kwai yake aiki a aikace
Yadda injin sarrafa kwai ke aiki a ma'aikata
Injin zamani mai kula da yan tsaki har zuwa girmansu, da kuma injin sarrafa namansu.
KARANTA WANNAN: ► Menene Haske A Mahangar Kimiyya
Kada ku manta kuyi sharing ga abokanku a social media domin suma su amfana
0 Comments